Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Sanctification: Should exhort their people to walk in
Ayoyi game da Should exhort their people to walk in
A ƙarshe, ’yan’uwa, mun umarce ku yadda za ku yi rayuwa domin ku gamshi Allah, kamar yadda kuke yi. Yanzu muna roƙonku muna kuma gargaɗe ku a cikin Ubangiji Yesu ku yi haka sau da sau.
Nufin Allah ne a tsarkake ku, cewa ku guje wa fasikanci;