Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Sanctification: All Israel sanctified
Ayoyi game da All Israel sanctified
Sai Ubangiji ya ce wa Musa, “Tafi wurin mutanen, ka tsarkake su yau da gobe, ka sa su wanke tufafinsu.
Bayan da Musa ya gangara wurin mutane, ya tsarkake su, sai suka wanke tufafinsu.