Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Sanctification: Christ
Ayoyi game da Christ
Da shi wanda yake tsarkake mutane da kuma su waɗanda ake tsarkakewa duk ’yan iyali ɗaya ne. Saboda haka Yesu ba ya kunyan kiransu ’yan’uwansa.
Haka ma Yesu ya sha wahala a bayan gari don yă tsarkake mutane ta wurin jininsa.