Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Sanctification: Material things sanctified by anointing
Ayoyi game da Material things sanctified by anointing
“Ka ɗauki man shafewa ka shafe tabanakul da duka abin da yake cikinsa; ka keɓe shi da dukan kayayyakinsa, zai zama tsarkake.
Sa’an nan ka shafe bagaden hadaya ta ƙonawa da kayansa; ka keɓe bagaden, zai zama mai tsarki.
Ka shafe daron da wurin ajiyarsa, ka kuma keɓe su.