Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Sanctification: The Church made glorious by

2 ayoyi · 28 fannoni

Ayoyi game da The Church made glorious by

  1. Ya mai da ikkilisiya ta zama mai tsarki ta wurin ikon maganarsa, ya kuma tsabtacce ta ta wurin wanke ta da ruwa.

  2. Kiristi ya yi haka don yă miƙa wa kansa ikkilisiya mai ɗaukaka da kuma mai tsarki, marar aibi, marar tabo, da kuma marar lahani.