Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Sanctification: Tabernacle sanctified by God's presence
Ayoyi game da Tabernacle sanctified by God's presence
a can kuma zan sadu da Isra’ilawa, in kuma tsarkake wurin da ɗaukakata.
Sa’an nan girgije ya rufe Tentin Sujada sai ɗaukakar Ubangiji ta cika tabanakul.
Musa bai iya shiga Tentin Sujada ba domin girgije ya riga ya sauka a kansa, ɗaukakar Ubangiji kuwa ta cika tabanakul.