Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Sanctification: The altar sanctifies the gift

2 ayoyi · 28 fannoni

Ayoyi game da The altar sanctifies the gift

  1. Kwana bakwai za ka yi kafara saboda bagaden, ka kuma tsarkake shi. Sa’an nan bagaden zai zama mafi tsarki, kuma duk abin da ya taɓa bagaden zai tsarkaka.

  2. Za ka tsarkake su don su zama mafi tsarki, kuma duk abin da ya taɓa su, zai zama mai tsarki.