Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Sanctification: Holiness
Ayoyi game da Holiness
Amma a yanzu da aka ’yantar da ku daga zunubi kuka kuma zama bayi ga Allah, ribar da kuka samu tana kai ga zaman tsarki, ƙarshenta kuwa rai madawwami ne.
Saboda haka kada ku haɗa kai da su.
Gama a dā zukatanku sun cika da duhu, amma yanzu ku haske ne a cikin Ubangiji. Ku yi rayuwa kamar ’ya’yan haske
(domin amfanin haske ya ƙunshi nagarta, adalci, da kuma gaskiya)