Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Sanctification: Through the atonement of Christ
Ayoyi game da Through the atonement of Christ
Kuma bisa ga wannan nufi, aka mai da mu masu tsarki ta wurin miƙa hadayar jikin Yesu Kiristi sau ɗaya tak.
Haka ma Yesu ya sha wahala a bayan gari don yă tsarkake mutane ta wurin jininsa.