Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Sanctification: Mortification of sin
Ayoyi game da Mortification of sin
Nufin Allah ne a tsarkake ku, cewa ku guje wa fasikanci;
don kowannenku yă koya yadda zai ƙame kansa a hanyar da take mai tsarki, mai mutunci kuma,