Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Sanctification: Is separation to the service of God

2 ayoyi · 28 fannoni

Ayoyi game da Is separation to the service of God

  1. Ku san cewa Ubangiji ya keɓe masu tsoron Allah wa kansa; Ubangiji zai ji sa’ad da na yi kira gare shi.

  2. Saboda haka, “Sai ku fito daga cikinsu, ku keɓe kanku, in ji Ubangiji. Kada ku taɓa wani abu marar tsabta, zan kuma karɓe ku.”