Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Redemption: The power of sin
Ayoyi game da The power of sin
An ’yanta ku daga zunubi, kun kuma zama bayi ga aikin adalci.
Amma a yanzu da aka ’yantar da ku daga zunubi kuka kuma zama bayi ga Allah, ribar da kuka samu tana kai ga zaman tsarki, ƙarshenta kuwa rai madawwami ne.