Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Redemption: Have an earnest of the completion of

2 ayoyi · 59 fannoni

Ayoyi game da Have an earnest of the completion of

  1. ya buga mana hatiminsa a kan mu nasa ne, ya kuma sa mana Ruhunsa a cikin zukatanmu, domin yă tabbatar da abin da yake zuwa nan gaba.

  2. Ruhu Mai Tsarkin nan shi ne tabbacin da Allah ya yi na cewa zai ba mu kome da ya yi alkawari, har ya sa muka sani nan gaba Allah zai ceci waɗanda suke nasa. Wannan kuwa domin yabon ɗaukakarsa ne.