Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Redemption: Enemies
Ayoyi game da Enemies
Ya cece su daga hannun maƙiyi; daga hannun abokin gāba ya fanshe su.
Ruwaye suka rufe abokan gābansu; babu ko ɗaya da ya tsira.
“Zan cece ka daga hannuwan mugaye in ɓamɓare ka daga hannun marasa tausayi.”