Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Redemption: Forgiveness of sin
Ayoyi game da Forgiveness of sin
A cikinsa muka sami fansa ta wurin jininsa, wato, yafewar zunubanmu. Kiristi ya yi wannan saboda yawan alherin Allah
wanda ta wurinsa muka sami fansa da kuma gafarar zunubai.