Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Redemption: Are the property of God
Ayoyi game da Are the property of God
To, fa, ga abin da Ubangiji yana cewa, shi da ya halicce ka, ya Yaƙub, shi da ya siffanta ka, ya Isra’ila, “Kada ka ji tsoro, gama na fanshe ka; na kira ka da suna; kai nawa ne.
saye ku fa aka yi da tsada, saboda haka, sai ku girmama Allah da jikinku.