Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Oil: For lamps
Ayoyi game da For lamps
mai domin fitila, kayan yaji domin man keɓewa da kuma turare mai ƙanshi,
“Ka umarci Isra’ilawa su kawo tsabtataccen mai, tatacce daga zaitun domin fitilu, saboda fitilun su yi ta ci a koyaushe.
Wawayen sun ɗauki fitilunsu, sai dai ba su riƙe mai ba.