Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Oil: Tribute paid in
Ayoyi game da Tribute paid in
Efraim yana kiwo a kan iska; yana fafarar iskar gabas dukan yini yana riɓaɓɓanya ƙarairayi da rikici. Ya yi yarjejjeniya da Assuriya ya kuma aika wa Masar man zaitun.