Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Oil: Kind reproof
Ayoyi game da Kind reproof
Bari mutum mai adalci yă buge ni, alheri ne; bar shi yă tsawata mini, mai ne a kaina. Kaina ba zai ƙi shi ba, duk da haka addu’ata kullum tana gāba da mugayen ayyuka.