Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Oil: The unction of the Holy Spirit
Ayoyi game da The unction of the Holy Spirit
Kana ƙaunar abin da yake daidai kana kuma ƙin mugunta; saboda haka Allah, Allahnka, ya sa ka a bisa abokanka ta wurin shafe ka da man farin ciki.
Na sami Dawuda bawana; da mai na mai tsarki na shafe shi.
Na sāke tambaye shi na ce, “Mene ne waɗannan rassa biyun nan na zaitun a gefen bututu biyu na zinariya da suke zuba man zinariya?”