Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Oil: For anointing to offices of trust
Ayoyi game da For anointing to offices of trust
Ka ɗauki man shafewa ka shafe shi, ta wurin zuba man a kansa.
Sai Sama’ila ya ɗauki ’yar kwalabar mai, ya zuba man ɗin wa Shawulu a kansa, ya yi masa sumba yana cewa, “Ubangiji ya keɓe ka shugaba bisa gādonsa.
Ka kuma shafe Yehu ɗan Nimshi yă zama sarkin Isra’ila, ka shafe Elisha ɗan Shafat daga Abel-Mehola yă gāje ka a matsayin annabi.