Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Oil: Dealing in, a trade
Ayoyi game da Dealing in, a trade
Sai ta tafi ta faɗa wa mutumin Allah. Shi kuwa ya ce mata, “Tafi, ki sayar da man, ki biya bashinki. Ki biya bukatanki da na ’ya’yanki da sauran da ya rage.”