Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Oil: For anointing the person
Ayoyi game da For anointing the person
Ka shirya mini tebur a gaban abokan gābana. Ka shafe kaina da mai; kwaf nawa ya cika har yana zuba.
ruwan inabi yakan sa zuciyar mutum tă yi murna, mai kuwa yakan sa fuska tă yi haske, abinci kuma da yake riƙe zuciyarsa.
Ba ka shafa mai a kaina ba, amma ta zubo turare a ƙafafuna.