Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Oil: Pots
Ayoyi game da Pots
Elisha ya amsa mata ya ce, “Me kike so in yi miki? Ki faɗa mini, me kike da shi a gidanki?” Sai ta ce, “Baiwarka ba ta da kome a can, sai ɗan tulun man zaitun.”