Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Obedience to God: Obligations to
Ayoyi game da Obligations to
Amma Bitrus da Yohanna suka amsa, “Ku shari’anta da kanku ko daidai ne a gaban Allah mu yi muku biyayya maimakon Allah.
Gama ba za mu iya daina yin magana game da abin da muka gani muka kuma ji ba.”
Bitrus da sauran manzannin suka amsa suka ce, “Dole ne mu yi wa Allah biyayya a maimakon mutane!