Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Obedience to God: Without faith, is impossible
Ayoyi game da Without faith, is impossible
In ba tare da bangaskiya ba kuwa, ba ya yiwuwa a gamshi Allah, domin duk mai zuwa wurin Allah dole yă gaskata cewa yana nan, kuma shi ne yakan sāka wa waɗanda suke nemansa da gaske.