Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Obedience to God: Obeying his law
Ayoyi game da Obeying his law
albarka in kun yi biyayya da umarnan Ubangiji Allahnku, da nake ba ku;
Wa ya ba da Yaƙub don yă zama ganima Isra’ila kuma ga masu kwasar ganima? Ba Ubangiji ba ne, wanda kuka yi wa zunubi? Gama ba su bi hanyoyinsa ba; ba su yi biyayya da dokarsa ba.