Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Obedience to God: Pray to be taught
Ayoyi game da Pray to be taught
Ka bi da ni a hanyar umarnanka, gama a can zan sami farin ciki.
Ka koya mini in yi nufinka, gama kai ne Allahna; bari nagarin Ruhunka yă bi da ni a ƙasar da ba gargaɗa.