Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Obedience to God: Exhortations to

2 ayoyi · 45 fannoni

Ayoyi game da Exhortations to

  1. Yanzu sai ku gyara hanyoyinku da kuma ayyukanku ku yi biyayya da Ubangiji Allahnku. Sa’an nan Ubangiji zai yi juyayi ya kuma janye masifar da ya furta zai kawo a kanku.

  2. Irmiya ya ce, “Ba za su ba da kai ba, ka yi biyayya ga Ubangiji ta wurin yin abin da na faɗa maka. Ta haka zai zama maka da amfani, za ka kuwa rayu.