Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Obedience to God: Obeying his voice

2 ayoyi · 45 fannoni

Ayoyi game da Obeying his voice

  1. Yanzu, in kuka yi mini cikakken biyayya, kuka kuma kiyaye yarjejjeniyata, to, za ku zama keɓeɓɓiyar taska a gare ni a cikin dukan al’ummai. Ko da yake duk duniya tawa ce,

  2. amma na ba su wannan umarni cewa ku yi mini biyayya, zan kuwa zama Allahnku ku kuma ku zama mutanena. Ku yi tafiya cikin dukan hanyoyin da na umarce ku, don ku zauna lafiya.