Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Obedience to God: Israelites
Ayoyi game da Israelites
Isra’ilawa suka tafi suka yi yadda Ubangiji ya umarci Musa da Haruna.
Sa’an nan ya ɗauki Littafin Alkawari ya karanta wa mutane. Suka amsa suka ce, “Za mu yi duk abin da Ubangiji ya faɗa; za mu yi biyayya.”