Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Obedience to God: Commanded
Ayoyi game da Commanded
Ubangiji Allahnku ne za ku bi, shi ne kuma za ku girmama. Ku kiyaye umarnansa, ku kuma yi masa biyayya; ku bauta masa, ku kuma manne masa.