Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Adoption: Likeness to God

4 ayoyi · 38 fannoni

Ayoyi game da Likeness to God

  1. Amma ina gaya muku, ku ƙaunaci abokan gābankukuma ku yi wa waɗanda suke tsananta muku addu’a,

  2. don ku zama ’ya’yan Ubanku na sama. Shi yakan sa ranarsa ta haskaka a kan mugaye da masu kirki; yakan kuma sako ruwan sama a bisa masu adalci da marasa adalci.

  3. Saboda haka sai ku zama cikakku, yadda Ubanku na sama yake cikakke.

  4. Ku zama masu koyi da Allah, kamar ƙaunatattun ’ya’ya,