Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Adoption: Confers a new name
Ayoyi game da Confers a new name
“Da haka za su sa sunana a kan Isra’ilawa, ni kuma zan albarkace su.”
Al’ummai za su ga adalcinki, sarakuna kuma za su ga ɗaukakarki; za a kira ki da sabon suna sunan da bakin Ubangiji zai ambata.
don ragowar mutane su nemi Ubangiji, kuma duk Al’umman da suke kira bisa sunana, in ji Ubangiji, wanda yake yin waɗannan abubuwa’