Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Adoption: Saints wait for final consummation of

3 ayoyi · 38 fannoni

Ayoyi game da Saints wait for final consummation of

  1. Halitta tana jira da marmari ta ƙosa ta ga bayyanuwar ’ya’yan Allah.

  2. Ba haka kaɗai ba ma, mu kanmu da muke da nunan fari na Ruhu, muna nishi a ciki-cikinmu yayinda muke jira da marmari a maishe mu ’ya’yan riƙo na Allah, fansar jikunanmu.

  3. Abokaina ƙaunatattu, yanzu, mu ’ya’yan Allah ne, kuma abin da za mu zama nan gaba ba a riga an bayyana ba. Sai dai mun san cewa sa’ad da Kiristi ya bayyana, za mu zama kamar sa, domin za mu gan shi kamar yadda yake.