Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Vineyards: The whole produce of, often destroyed by insects, &c

2 ayoyi · 38 fannoni

Ayoyi game da The whole produce of, often destroyed by insects, &c

  1. Za ku shuka inabi ku kuma yi musu banƙasa, amma ba za ku sha ruwan inabin ba, domin tsutsotsi za su cinye su.

  2. “Sau da yawa na ɓata gonakinku da fumfuna da kuma cuta. Fāri suka cinye itatuwanku na inabi da na ɓaure, da na zaitun duk da haka ba ku juyo gare ni ba,” in ji Ubangiji.