Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Vineyards: The design of planting
Ayoyi game da The design of planting
Suka yi shuka a gonaki suka dasa inabi suka kuma girbe amfani gona;
Wa yake ciyar da kansa yayinda yake aikin soja? Wa yake shukar gonar inabi, da ba ya cin amfaninta? Wa yake kiwon garke, da ba ya sha madararsa?