Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Vineyards: (Cleaning grapes of,) of the elect
Ayoyi game da (Cleaning grapes of,) of the elect
Haka zai zama a duniya da kuma a cikin al’ummai, kamar sa’ad da akan karkaɗe itacen zaitun, ko kuma kamar sa’ad da ake barin kala bayan an girbe inabi.