Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Vineyards: The produce of, was frequently destroyed by enemies
Ayoyi game da The produce of, was frequently destroyed by enemies
Zan yi kuka saboda kai, yadda Yazer ya yi kuka Ya kuringar Sibma. Rassanki sun kai har teku; sun kai har tekun Yazer. Mai hallakarwa ya fāɗo a kan ’ya’yan itatuwanku da kuma inabinku da suka nuna.