Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Vineyards: Of the slothful man neglected and laid waste
Ayoyi game da Of the slothful man neglected and laid waste
Na wuce cikin gonar rago, na wuce cikin gonar inabin mutumin da ba shi da azanci;
ƙayayyuwa sun yi girma ko’ina, ciyayi sun rufe ƙasar, katangar duwatsu duk ta rushe.