Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Vineyards: The spontaneous fruit of, not to be gathered during the sabbatical year

2 ayoyi · 38 fannoni

Ayoyi game da The spontaneous fruit of, not to be gathered during the sabbatical year

  1. Kada ku girbe abin da ya yi girma ba tare da ku kuka shuka ba, ko ku girbe inabin da ba ku aske ba. Ƙasar za tă kasance da shekarar hutu.

  2. Shekara ta hamsin za tă zama ta murna a gare ku; kada ku yi shuki, kada kuma ku yi girbi abin da ya yi girma da kansa, ko ku girbe inabin da ba ku lura da shi ba.