Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Vineyards: Frequently let out to husbandmen

2 ayoyi · 38 fannoni

Ayoyi game da Frequently let out to husbandmen

  1. Solomon ya kasance da gonar inabi a Ba’al-Hamon; ya ba da hayar gonar inabi ga ’yan haya. Kowanne zai biya shekel dubu na azurfa don ’ya’yan inabin.

  2. “Ku saurari wani misali. An yi wani mai gona wanda ya yi gonar inabi. Ya kewaye ta da katanga, ya haƙa wurin matsin inabi a ciki, ya kuma gina hasumiyar gadi. Sa’an nan ya ba wa waɗansu manoma hayar gonar inabin, ya kuma yi tafiya.