Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Vineyards: Was a time of great rejoicing
Ayoyi game da Was a time of great rejoicing
An ɗauke farin ciki da murna daga gonakin itatuwa masu ’ya’ya; babu wanda yake rerawa ko yake sowa a cikin gonakin inabi; babu wanda yake matsin ruwan inabi a wuraren matsi, gama na kawo ƙarshen yin sowa.