Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Vineyards: The fruit of new, not to be eaten for three years
Ayoyi game da The fruit of new, not to be eaten for three years
“ ‘Sa’ad da kuka shiga ƙasar kuka kuma shuka kowane irin itace mai ’ya’ya na ci, ku ɗauki ’ya’yan itatuwan nan a matsayi an hana ku ci. Shekara uku za ku ɗauka a matsayi an hana ku, ba za ku ci su ba.