Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Vineyards: Compensation in kind to be made for injury done to
Ayoyi game da Compensation in kind to be made for injury done to
“In mutum ya sa dabbobinsa su yi kiwo a fili ko a gonar inabi, ya kuma bar dabbobinsa suka yi ɓarna a cikin gonar wani, sai a sa mai dabbar yă biya tara daga amfanin gonarsa mafi kyau duka.