Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Unity of God: A ground for loving him supremely
Ayoyi game da A ground for loving him supremely
Ku ji, ya Isra’ila, Ubangiji Allahnmu, Ubangiji ɗaya ne.
Ku ƙaunaci Ubangiji Allahnku da dukan zuciyarku, da dukan ranku, da kuma dukan ƙarfinku.
Yesu ya ce, “Wadda ta fi girma duka, ita ce wannan. ‘Ku saurara, ya Isra’ila, Ubangiji Allahnmu, Ubangiji ɗaya ne.
Ka ƙaunaci Ubangiji Allahnka da dukan zuciyarka, da dukan ranka, da dukan hankalinka, da kuma dukan ƙarfinka.’