Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Unity of God: His being alone possessed of fore-knowledge

3 ayoyi · 20 fannoni

Ayoyi game da His being alone possessed of fore-knowledge

  1. Ku tuna da abubuwan da suka riga suka faru, waɗannan na tun dā; ni ne Allah, kuma babu wani; ni ne Allah kuma babu wani kamar ni.

  2. Nakan sanar da ƙarshe tun daga farko, daga fil azal, abin da yake zuwa nan gaba. Na ce nufina zai tabbata, kuma zan aikata dukan abin da na gan dama.

  3. Daga gabas na kira tsuntsun da yake farauta; daga can ƙasa mai nesa, wani mutumin da zai cika nufina. Abin da na riga na faɗa, shi zan sa ya faru; abin da na shirya, shi zan aikata.