Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Unity of God: His greatness and wonderful works
Ayoyi game da His greatness and wonderful works
“Kai mai girma ne, ya Ubangiji Mai Iko Duka! Babu wani kamar ka, babu kuma wani Allah sai kai; kamar yadda muka ji da kunnuwanmu.
Gama kai mai girma ne kana kuma aikata ayyuka masu banmamaki; kai kaɗai ne Allah.