Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Unity of God: A ground for obeying him exclusively

2 ayoyi · 20 fannoni

Ayoyi game da A ground for obeying him exclusively

  1. Ku sani, ku kuma riƙe a zuciya a wannan rana, cewa Ubangiji shi ne Allah a sama da kuma a ƙasa. Babu wani kuma.

  2. Ku kiyaye ƙa’idodi da umarnai, waɗanda nake ba ku a yau, domin zaman lafiyarku da kuma na zuriyarku bayan ba ku, domin kuma ku yi tsawon rai a ƙasa wadda Ubangiji Allahnku yake ba ku har abada.