Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Unity of God: His exercise of uncontrolled sovereignty
Ayoyi game da His exercise of uncontrolled sovereignty
“Ku duba yanzu cewa ni ne Shi! Ba wani allah in ban da ni. Nakan kashe in kuma rayar, nakan sa rauni in kuma warkar, ba wanda yake da iko yă cece wani daga hannuna.